Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad ya karanta ayoyi na 196 zuwa 202 daga surat Baqarah da suke magana a kan aikin hajji. Za a iya kallon hoton bidiyo na wannan karatu da shehin malamin idan aka matsa hoton da ke kasa: 3984774