IQNA

Tarukan Kwanaki Goma Na Cikar Wilaya

Tehran (IQNA) ana gudanar da tarukan kwanaki goma na cikar wilaya a birnin Tehran tun daga lokacin idin layya

Tun daga ranar arafa ana gudanar da tarukan kwanaki goma na cikar wilaya a birnin Tehran da ma wasu birane na kasar Iran da kewaye.

 
Abubuwan Da Ya Shafa: kwanaki goma ، wilaya ، birnin tehran