Hakkokin Dan Adam A Musulunci
Kuma lalle ne Mun girmama ´yan Adam, kuma Muka dauke su a cikin kasa da teku kuma Muka azurta su daga abubuwa masu dadi kuma Muka fifita su a kan masu yawa daga wadanda Muka halitta, fifitawa.
Surat Isra, Aya ta: 70
copied
https://iqna.ir/F0EcuW