
Mohsen Isma'ili malamin jami'ar Tehran ne kuma daya daga cikin mambobin majalisar kwararru masu zaben jagora a kasar Iran, ya bayyana waki'ar Ashura da cewa, tun daga wancan lokacin ta fayyace hakikanin addinin mulsunci wanda shi ne manzon Allah da alayensa suke a kansa.