IQNA

Juyayin Abin Da Ya Faru A Ranar Ashura Na A Matsayin Tunatarwa Ne

Tehran (IQNA) juyayin abin da ya faru a ranar Ashura yana a matsayin tunatarwa ne da kuma sabon gini ga 'yan baya.

Mohsen Isama'ili malamin jami'a a Tehran ya bayyana cewa, juyin abin da ya faru a ranar ashura yana a matsayin tunatarwa ne da kuma sabon gini ga 'yan baya, da kuma yin sabon gini na dora tunani da kuma sanin makoma.

 

 

3475497

 

Abubuwan Da Ya Shafa: makoma ، ranar Ashura ، tunani ، sabon gini