IQNA

17:23 - September 06, 2021
Lambar Labari: 3486276

Sojan Majalisar Dinkin Duniya Na Karatun Addu'ar Tawassul

Tehran (IQNA) wani sojan kiyaye sulhu na majalisar dinkin duniya ya watsa wani faifan bidiyo da a cikinsa yake karatun Du'au Tawassul.

Sojan Majalisar Dinkin Duniya Na Karatun Addu'ar Tawassul

A cikin wani faifan bidiyoyo da ya watsa a kafofin sada zumunta, wani sojan kiyaye sulhu na majalisar dinkin duniya daga kasar Indonesia,  ya nuna kansa inda yake karatun Du'au Tawassul, wadda addu'a ce da ake yin tawassuli da manzon Allah da Ahlul bait nasa wajen neman biyan bukata daga Allah madaukakin sarki.

3995410

 

 

captcha