IQNA

Karatun Kur'ani Tare Da Ahmad Abulkasimi A Cikin Surat Fath

Tehran (IQNA) Karatun kur'ani tare da makarancin kur'ani Ahmad Abulkasimi a cikin surat Fath da Insan

Karatun kur'ani tare da makarancin kur'ani Ahmad Abulkasimi daga 7 zuwa ta 10 a cikin surat Fath, sai 5 zuwa 9 cikin surat Insan, da kuma karatun surat Kauthar.