IQNA

Zaman Juyayin Shahadar Imam Ridha A Hubbaren Sayyida Ma'asumah

Tehran (IQNA) Ana gudanar da taron makoki a Haramin Sayyidah Masouma na wafatin manzo (SAW) da shahadar Imam Ridha (AS).

A yau ne ake gudanar da taron makoki a Haramin Sayyidah Masouma na wafatin Manzon Allah (SAW) da shahadar Imam Hassan Mojtaba da Imam Ridha ( AS).

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: