
Najmu Thaqib makaranci ne da ya shahara a kasar Bangaladesh wanda yake wakiltar kasar a gasar kur'ani ta duniya a kasashe daban-daban, ya shahara ne tun daga shekara ta 2014 a gasar kur'ani ta duniya a Saudiyya.
a cikin wanann faifan bidiya za a saurari karatunsa daga kur'ani mai tsarki, aya ta 51 zuwa 57 surat Anmbiya: