Tehran (IQNA) hukumar kiwon lafiya ta duniya ta sanar da cewa an aike da kayan taimako na kiwon lafiya zuwa Afghanistan.

Kamfanin dillancin labaran sputnik ya bayar da rahoton cewa, hukumar kiwon lafiya ta duniya ta sanar da cewa an aike da kayan taimako na kiwon lafiya ton 229 zuwa kasar Afghanistan.