Tun tsawon daruruwan shekaru masu yawa akwai wurare da cibiyoyi na tarihin addini gami tsoffin masallatai a cikin kasashen Afirka.