IQNA

Baje Kolin Nau'oin Furanni A Kasar Iran

Tehran (IQNA) yadda ake gudanar da baje kolin nau'oin furanni a lardin Markazi na kasar Iran.

Kamar yadda aka saba a kowace sheka ana gudanar da baje kolin nau'oin furanni a lardin Markazi na kasar Iran.

 

 

 
Abubuwan Da Ya Shafa: kasar iran