IQNA

Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da shararrun makaranta kur'ani biyu aga kasar Iraki.

Ali Khafaji shugaban bangaren kula da harkokin kur'ani na hubbaren Imam Hussain kuma fitaccen makarancin kur'ani a  Iraki, tare da Hani Khaz'ali shi ma fitaccen makaranci, suna karanta ayoyin kur'ani mai tsarki, daga surat Hamd da kuma Duha.