IQNA

Tehran (IQNA) bisa al'ada ta Iraniyawa a 19 ga watan Aban watan 8 na hijira shamsiyya suna yin bikin ranar kayan marmari ta Khormalu.

Wadannan wasu garake ne na gargajiya a wajen birnin Tehran kasar Iran, wanda bisa al'ada ta Iraniyawa a 19 ga watan Aban watan 8 na hijira shamsiyya wanda ya yi daidai 9 ga watan Nuwamba, suna yin bikin ranar kayan marmari ta Khormalu.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: hijira ، ، ، ،