IQNA

Tehran (IQNA) masana a bangarori na ilmomin kimiyya da fasaha na kasar Iran sun gana da jagoran juyin musulunci

A yau ne masana a bangarori na ilmomin kimiyya da fasaha na kasar Iran suka gana da jagoran juyin musulunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.