IQNA

Tehran (IQNA) hotunan bukukuwan kirsimeti a wasu daga cikin kasashen duniya.

Hotunan bukukuwan kirsimeti a wasu daga cikin kasashen duniya musamman ma na yammacin duniya da kuma wasu daga cikin kasashen kiristoci.