IQNA

Tehran (IQNA) makarantan kur'ani 'yan kasar Iran da suke yin karatu tare a lokaci guda da salon karatu irin na marigayi Sheikh Minshawi.

Sayyid Mustafa Hussaini da Sayyid Jasem Musawi makarantan kur'ani ne 'yan kasar Iran da suke yin karatu tare a lokaci guda da salon karatu irin na marigayi Sheikh Minshawi, inda a nan suke karatun surat Duha.