IQNA

Ayyukan Fasahar Rubutun Sunayen Sayyida Fatima Zahra (AS)

Tehran (IQNA) ayyukan fasahar rubutun sunayen Sayyida Fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gare ta.

 Ayyukan fasahar rubutun sunayen Sayyida Fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gare ta a hubbaren Sayyida Fatima Ma'asuma da ke birnin Qom a kasar Iran.