IQNA

Masu Bayyana Ra'ayoyinsu Kan Juyin Juya Halin Iran Daga Kasashen Ketare

Tehran (IQNA) Masu bayyana ra'ayoyinsu kan juyin juya halin kasar Iran daga kasashen ketare.

Iraniyawa mazauna kasashen waje da kuma wasu daga cikin masu bayyana ra'ayoyinsu kan juyin juya halin musuluncin kasar daga kasashen waje.

Abubuwan Da Ya Shafa: juyin juya halin muslunci ، kasar iran