IQNA

TEHRAN (IQNA) - Ana ci gaba da gudanar da bikin Homam na kasa a birnin Tehran, inda ake baje kolin manyan kayayyakin fasahar nakasassu.

Yanzu haka Ana ci gaba da gudanar da bikin Homam na kasa a birnin Tehran, inda ake baje kolin manyan kayayyakin fasahar nakasassu 240, Ana gudanar da taron ne a Cibiyar Al'adu-Artistic ta Saba.

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Homam