IQNA

Tilawar Kur'ani Tare Da Mahmud Shuhat Anwar A Cikin Surorin Bakarah Da Rahman

15:37 - April 06, 2022
Lambar Labari: 3487130
Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da Mahmud Shuhat Anwar makarancin kur'ani dan kasar Masar

A cikin wannan tilawar kur'ani mai tsarki Mahmud Shuhat Anwar makarancin kur'ani dan kasar Masar ya karanta aya ta 186 a cikin surat Bakarah, daga nan kuma ya shiga kai tsaye a cikin surat Rahman.

 

https://iqna.ir/fa/news/4047308

captcha