IQNA

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 9 Tare Da Qasem Radi'i

16:25 - April 11, 2022
Lambar Labari: 3487153
Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na tara da muryar Qassem Razi'i, makarancin kasa da kasa.

Kamar yadda aka saba tun daga farkon watan Ramadan na wannan shekara kamfanin dillancin labaran IQNA na kawo juzu'i guda na karatun kur'ani tare da babban makaranci dan kasar Iran Qasem Radi'i.

 

 

 

 

 

https://iqna.ir/fa/news/4047966

Abubuwan Da Ya Shafa: tilawar kur’ani mai tsarki
captcha