IQNA

16:02 - April 12, 2022
Lambar Labari: 3487157

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 10 Tare Da Qasem Radi'i

Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na tara da muryar Qassem Razi'i, makarancin kasa da kasa.

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 10 Tare Da Qasem Radi'i

Kamar yadda aka saba tun daga farkon watan Ramadan na wannan shekara kamfanin dillancin labaran IQNA na kawo juzu'i guda na karatun kur'ani tare da babban makaranci dan kasar Iran Qasem Radi'i.

ترتیل جزء دهم قرآن با صدای «قاسم رضیعی» + صوت

 

https://iqna.ir/fa/news/4048653

Abubuwan Da Ya Shafa: watan ramadan farko
captcha