IQNA

Tehran (IQNA) baje kolin kur'ani da littafan addu'oi da aka rubuta da rubutun hannu a birnin Shiraz.

A daidai lokacin da ake gudanar da azumin watan Ramadan, an baje kolin kur'ani juzu'i 40 da addu'o'in da aka rubuta tun daga karni na 5 zuwa na 14 a gidan adana kayan tarihi na Jahannama  da ke Shiraz, har zuwa karshen watan Ramadan.