IQNA

22:02 - April 16, 2022
Lambar Labari: 3487173

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 14 Tare Da Qasem Radi'i

Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na sha hudu da muryar Qassem Radi'i, makarancin kasa da kasa.

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 14 Tare Da Qasem Radi'i

Kamar yadda aka saba tun daga farkon watan Ramadan na wannan shekara kamfanin dillancin labaran IQNA na kawo juzu'i guda na karatun kur'ani tare da babban makaranci dan kasar Iran Qasem Radi'i.

ترتیل جزء چهاردهم قرآن با صدای «قاسم رضیعی» + صوت

 

 

https://iqna.ir/fa/news/4049114

captcha