IQNA

16:27 - April 17, 2022
Lambar Labari: 3487181

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 15 Tare Da Qasem Radi'i

Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na sha biyar da muryar Qassem Radi'i, makarancin kasa da kasa.

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 15 Tare Da Qasem Radi'i

A yau ma kamar yadda aka saba tun daga farkon watan Ramadan na wannan shekara kamfanin dillancin labaran IQNA na kawo juzu'i guda na karatun kur'ani tare da babban makaranci dan kasar Iran Qasem Radi'i.

ترتیل جزء پانزدهم قرآن با صدای پزشک قاری + صوت

 

https://iqna.ir/fa/news/4049696

captcha