IQNA

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 20 Tare Da Qasem Radi'i

14:49 - April 22, 2022
Lambar Labari: 3487201
Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na 20 da muryar Qassem Radi'i, makarancin kasa da kasa.

Yau ma Kamar yadda aka saba tun daga farkon watan Ramadan na wannan shekara kamfanin dillancin labaran IQNA na kawo juzu'i guda na karatun kur'ani tare da babban makaranci dan kasar Iran Qasem Radi'i.

Sai a matsa wannan faifai da ke kasa domin sauraron karatun;

 

 

https://iqna.ir/fa/news/4050764

captcha