IQNA

16:44 - April 25, 2022
Lambar Labari: 3487213

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 23 Tare Da Qasem Radi'i

Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na 23 da muryar Qassem Radi'i, makarancin kasa da kasa.

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 23 Tare Da Qasem Radi'i

A yau ma Kamar yadda aka saba tun daga farkon watan Ramadan na wannan shekara kamfanin dillancin labaran IQNA na kawo juzu'i guda na karatun kur'ani tare da babban makaranci dan kasar Iran Qasem Radi'i.

Sai a matsa wannan faifai da ke kasa domin sauraron karatun;

 

 

 

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: kamfanin dillancin labaran iqna
captcha