IQNA

Tehran (IQNA) - Bangaren hijabi na baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 29 a birnin Tehran.

Bangaren hijabi na baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 29 a birnin Tehran na kasar Iran, na nuna kayayyaki iri-iri ga masu ziyara. Za a kammala baje kolin ne a ranar 29 ga Afrilu.