IQNA

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 29 Tare Da Qasem Radi'i

16:19 - May 01, 2022
Lambar Labari: 3487239
Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na 29 da muryar Qassem Radi'i, makarancin kasa da kasa.

Kamar yadda aka saba tun daga farkon watan Ramadan na wannan shekara kamfanin dillancin labaran IQNA na kawo juzu'i guda na karatun kur'ani tare da babban makaranci dan kasar Iran Qasem Radi'i.

Sai a matsa wannan faifai da ke kasa domin sauraron karatun;

https://iqna.ir/fa/news/4053873

captcha