IQNA

16:04 - May 05, 2022
Lambar Labari: 3487254
Tehran (IQNA) An gudanar da matakin karshe na gasar haddar kur'ani mai tsarki na matasa 'yan kasa da shekaru 18 a cibiyar muslunci ta kasar Zambia.

A daren jiya ne aka gudanar da matakin karshe na gasar haddar kur’ani mai tsarki na matasa ‘yan kasa da shekaru 18 a wurin taron kur’ani na karshe da cibiyar ta gudanar a watan Ramadan.

Za a bayar da kyautuka ga wadanda suka yi nasara a wannan gasa.

برگزاری مرحله نهایی مسابقات حفظ قرآن در مرکز اسلامی زامبیا

برگزاری مرحله نهایی مسابقات حفظ قرآن در مرکز اسلامی زامبیا

برگزاری مرحله نهایی مسابقات حفظ قرآن در مرکز اسلامی زامبیا

Abubuwan Da Ya Shafa: cibiyar muslunci ، kasar Zambia ، matasa ، shekaru
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: