Tehran (IQNA) An fitar da faifan bidiyo na daya daga cikin matasan makarantan Kuwaiti da ke koyi da sheikh Ahmad Nu’ina.

Kamar yadda Iqna ta ruwaito; A cikin wannan faifan bidiyo matashi mai suna "Mohammed Yahya Yildiz Khan" yana karanta aya ta 51 zuwa 53 a cikin suratul Maryam kamar yadda sheikh Ahmad Ahmad Nu’ina yake yi, kuma malamin ya yi maraba da wannan karatu cikin farin ciki.