Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Ahed cewa, wasu mayaka da mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun yi alhini tare da halartar wani taro da aka gudanar a yankunan kudancin birnin Beirut.
A karshe wadanda suka halarci wannan taro sun jaddada ci gaba da zama kan alkawarin da suka dauka tare da tsayin daka.