IQNA

Rahoto a cikin hotuna daga Al Jazeera kan taron Arbaeen

15:51 - September 18, 2022
Lambar Labari: 3487873
Kafafen yada labarai na duniya sun bayyana gagarumin taron miliyoyin masoya Hosseini na ranar Arbaeen a Karbala.

Rahotanni sun ce a bana, masu ziyara miliyan 21 ne suka halarci zaman makokin shahidan a Karbala, lamarin da ya baiwa masu sa ido na kasa da kasa mamaki.

 

مراسم عزاداری زائران اربعین در حرم حسینی

خیل عظیم زائران اربعین در حرم امام حسین

بانوان زائر در مسیر پیاده روی اربعین در کربلای معلا

زائران در مسیر پیاده روی اربعین در کربلا

جمعیت پرشور عزاداران در اربعین سالار شهیدان در عراق

عکس الجزیره از زائران در حال عزاداری در اربعین حسینی

4086186

 

Abubuwan Da Ya Shafa: masoya ، taron miliyoyi ، taron arbaeen ، na duniya ، rahoton bidiyo
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha