IQNA

An Maye gurbin Tutar Haramin Imam Ridha da koriyar tuta

Tehran (IQNA) – An maye gurbin bakar tutar da ke jikin kubbar hubbaren Imam Ridha (AS) da tuta mai launin kore

An maye gurbin bakar tutar da ke jikin kubbar hubbaren Imam Ridha (AS) da ke birnin Mashhad a arewa maso gabashin kasar Iran,  da tuta mai launin kore a wani bikin da aka yi a yammacin ranar Juma’a.