IQNA

Maziyarta Sun Ziyarci hubbaren Sayyidah Masoumah a Maulidin Manzon Allah (SAW)

Tehran (IQNA) – An gudanar da bukukuwan tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah (SAW) da Imam Jafar Sadik (AS) a sassa daban-daban na kasar Iran.

A cikin kwanakin da suka gabata a sassa daban-daban na kasar Iran An gudanar da bukukuwan tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah (SAW) da Imam Jafar Sadik (AS) ciki har da hubbaren  Sayyidah Masoumah da ke birnin Qum.