IQNA

Karatun Taha Kabiri daga Suratul A'araf

18:22 - November 18, 2022
Lambar Labari: 3488197
Za ku iya ganin karatun Taha Kabiri mai karatun kur’an daga kasar Iran daga cikin suratu Mubarakah A'araf.

Karatun Taha Kabiri mai karatun kur’an daga kasar Iran daga cikin suratu Mubarakah A'araf da aka gabatar a taron majalisin sauraren karatun kur’ani, wanda Majalisar koli ta kur’ani ce ta gudanar da wannan taro.

 

 

 

 

 

4100095

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha