Tehran (IQNA) ana gabatar da addu'ar da ake son a karanta a wannan wata da muryar Sayyid Karim Musawi.

A daidai lokacin da watan Rajab ya shigo, ana gabatar da addu'ar da ake son a karanta a wannan wata da muryar Sayyid Karim Musawi.