IQNA

14:05 - January 29, 2023
Lambar Labari: 3488574

Musulman Birtaniya sun yi tir da wulakanta kur’ani

Musulman Birtaniya daga al'ummomi daban-daban sun yi Allah wadai da keta alfarmar kur'ani da nuna kyama ga Musulunci.

Musulman Birtaniya sun yi tir da wulakanta kur’ani

Musulman Birtaniya sun yi tir da wulakanta kur’ani

Bayan wulakanta kur'ani mai tsarki a kasashen Sweden da Denmark, Musulman Birtaniya daga al'ummomi daban-daban a Birmingham, Manchester da kuma London sun yi Allah wadai da wannan aika-aika na nuna kyama ga Musulunci, inda suke rike da alluna da kuma rera take.

4117909

captcha