IQNA

Sakamakon girgizar kasa mai karfin gaske a Turkiyya, Siriya

Tehran (IQNA) -  girgizar kasa guda biyu ta afku a kudancin kasar Turkiyya ta yi sanadin mutuwar mutane da dama.

A ranar 6 ga watan Fabrairu ne girgizar kasa guda biyu ta afku a kudancin kasar Turkiyya, lamarin da ya shafi larduna 10 na kasar da ma wasu yankuna na arewacin kasar Siriya.