IQNA

Karatun Addu'ar Munajat Sha'abaniyyah Da Muryar Sayyid Karim Musawi

Tehran (IQNA) karatun addu'ar munajat Sha'abaniyyah da muryar Sayyid Karim Musawi.

Karatun addu'ar munajat Sha'abaniyyah da muryar Sayyid Karim Musawi, mai karatu na kasa da kasa.