IQNA

Nunin Fitilu Masu Haske Na Shaaban, Tehran

Tehran (IQNA) A lokacin maulidin Iamm Zaman (A.S) ana kawata manyan filaye da titunan birnin Tehran da fitulu masu haske.

A daidai lokacin da watan Sha'aban yake rabawa wato lokacin maulidin Sayyid Wali Asr (A.S) ana kawata manyan filaye da titunan birnin Tehran da fitulu har zuwa karshen watan Ramadan mai alfarma.