IQNA

Karatun ayar yanayin dabi’a na Rahma da muryar Abdul Aziz Sayad

Tehran (IQNA) A daidai lokacin da Nowruz ya zo da ranakun sabuntar dabi’a da yanayi na duniya, an karanta aya mai magana kan yanayi da dabi’a ta tsirrai, a cikin muryar masu karatu da sunan duniyar Musulunci.

A kashi na farko za a ji karatun aya ta 48 a cikin suratul Mubarakah Al-Furqan cikin muryar Shaban Abdulaziz Sayad, wani makarancin kasar Masar.