IQNA

Ramadan a kasar Wahayi

Tehran (IQNA) – Babban Masallacin Makkah da Masallacin Manzon Allah da ke Madina na karbar dubban daruruwan maziyarta da masu ibada a duk shekara a watan Ramadan.

Gudanar da sallolin jam'i da gabatar da buda baki a wurare guda biyu masu alfarma a cikin watan Ramadan na daga cikin abubuwan da ke karfafa  hadin kai da bautar Allah a tsakanin musulmi.