An bude filin baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 30 a ranar Litinin tare da halartar mawaka da wakilai daga kasashe 21 na duniya.