Tehran (IQNA) Masu azumin Iran sun halarci tarukan ranar Qudus ta duniya a duk fadin kasar domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu.
Masu azumin Iran sun halarci tarukan ranar Qudus ta duniya a duk fadin kasar domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu.