IQNA

Masallacin Baitul Mukarram na Bangladesh a Hotuna

TEHRAN (IQNA) - masallacin Baitul Mukarram  Da yake a Dhaka babban birnin kasar bangladesh, shi ne masallacin Bangledash na kasa.

masallacin Baitul Mukarram  Da yake a Dhaka babban birnin kasar bangladesh, shi ne masallacin Bangledash na kasa kuma yana iya daukar nauyin masu ibada fiye da 42,000.