IQNA

Bikin furanni a lardin Alborz na Iran

Tehran (IQNA) - Ana gudanar da bikin furanni na biyu a cikin kadada 2.5 na lambunan tulip a lardin Alborz.

na gudanar da bikin furanni na biyu a cikin kadada 2.5 na lambunan tulip na yankin Asara a lardin Alborz da ke arewacin kasar Iran.