IQNA

Tafkin Aköl, Turkiyya

Tafkin Akol  yana cikin gundumar Ereğli, lardin Konya, Turkiyya kuma yana karbar dubban tsuntsayen cilikowa masu ƙaura kowace shekara a cikin Afrilu.

Tafkin Akol  yana cikin gundumar Ereğli, lardin Konya, Turkiyya kuma yana karbar dubban tsuntsayen cilikowa masu ƙaura kowace shekara a cikin Afrilu. Kuma wannan wuri a duk shekara yana sheda dubban wadannan tsuntsye.