IQNA

Babban Masallacin Kuwait a Hotuna

Tehran (IQNA) – Babban masallacin Kuwait na iya daukar nauyin masallata sama da 10,000 a lokaci guda a cikinsa.

Babban masallacin Kuwait na iya daukar nauyin masallata sama da 10,000 wanda ya zama masallaci mafi girma a kasar Kuwait. An gina shi a fili mai fadin murabba'in mita 45,000, an kammala ginin masallacin a shekarar 1986.